1 Sar 7:6 HAU

6 Ya yi babban shirayi mai ginshiƙai, tsawonsa kamu hamsin, faɗinsa kamu talatin. Akwai kuma wani shirayi mai ginshiƙai a gabansa.

Karanta cikakken babi 1 Sar 7

gani 1 Sar 7:6 a cikin mahallin