1 Sar 7:7 HAU

7 Ya kuma gina shirayi ta sarauta inda zai riƙa yin shari'a, ya rufe dukan daɓenta da itacen al'ul.

Karanta cikakken babi 1 Sar 7

gani 1 Sar 7:7 a cikin mahallin