1 Sar 8:20 HAU

20 Yanzu Ubangiji ya cika alkawarin da ya yi, gama na tashi a maimakon tsohona, Dawuda, na hau gadon sarautar Isra'ila, kamar yadda ya alkawarta, ga shi kuwa, na gina Haikali saboda Ubangiji Allah na Isra'ila.

Karanta cikakken babi 1 Sar 8

gani 1 Sar 8:20 a cikin mahallin