1 Sar 8:21 HAU

21 A cikin Haikalin kuma na shirya wa akwatin alkawari wuri, inda alkawarin Ubangiji yake, wato alkawarin da ya yi wa kakanninmu sa'ad da ya fito da su daga ƙasar Masar.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 8

gani 1 Sar 8:21 a cikin mahallin