1 Sar 8:22 HAU

22 Sa'an nan Sulemanu ya tsaya a gaban bagaden Ubangiji a gaban dukan taron jama'ar Isra'ila. Ya ɗaga hannuwansa sama,

Karanta cikakken babi 1 Sar 8

gani 1 Sar 8:22 a cikin mahallin