1 Sar 8:23 HAU

23 ya yi addu'a ya ce, “Ya Ubangiji Allah na Isra'ila, ba wani Allah kamarka cikin Sama a bisa, da cikin duniya a ƙasa, wanda yake cika alkawari, ya nuna ƙauna ga bayinsa, waɗanda suke tafiya a gabansa da zuciya ɗaya.

Karanta cikakken babi 1 Sar 8

gani 1 Sar 8:23 a cikin mahallin