1 Sar 8:32 HAU

32 ya Ubangiji ka ji daga Sama, ka shara'anta bayinka, ka hukunta mai laifin, ka ɗora masa hakkinsa a kansa, amma ka kuɓutar da mara laifin, ka sāka masa bisa ga adalcinsa.

Karanta cikakken babi 1 Sar 8

gani 1 Sar 8:32 a cikin mahallin