1 Sar 8:33 HAU

33 “Lokacin da abokan gāba suka ci mutanenka Isra'ila da yaƙi, saboda sun yi maka zunubi, idan sun komo wurinka, suka yabe ka, suka yi addu'a, suka roƙe ka a wannan Haikali,

Karanta cikakken babi 1 Sar 8

gani 1 Sar 8:33 a cikin mahallin