1 Sar 8:35 HAU

35 “Idan an hore su da rashin ruwan sama, saboda sun yi maka zunubi, idan sun tuba, suna fuskantar wannan Haikali, suka yi addu'a, suka kuma yabe ka,

Karanta cikakken babi 1 Sar 8

gani 1 Sar 8:35 a cikin mahallin