1 Sar 8:36 HAU

36 sai ka ji daga Sama, ka gafarta zunuban sarki, da na jama'arka Isra'ila. Ka koya musu kyakkyawar hanyar da za su bi, ka sa a yi ruwan sama a ƙasarka wadda ka ba jama'arka gādo.

Karanta cikakken babi 1 Sar 8

gani 1 Sar 8:36 a cikin mahallin