1 Sar 8:39 HAU

39 sai ka ji addu'arsa. Ka kasa kunne gare shi, a wurin zamanka a Sama, ka gafarta masa. Kai kaɗai ka san tunanin dukan mutane. Ka yi da kowa bisa ga abin da ya yi,

Karanta cikakken babi 1 Sar 8

gani 1 Sar 8:39 a cikin mahallin