1 Sar 8:47 HAU

47 idan sun koma cikin hankalinsu a ƙasar da aka kai su bauta, har suka tuba, suka roƙe ka a ƙasar, suna hurta zunubansu da irin muguntar da suka aikata, ka ji addu'arsu, ya Ubangiji.

Karanta cikakken babi 1 Sar 8

gani 1 Sar 8:47 a cikin mahallin