1 Sar 8:52 HAU

52 “Ya Ubangiji Allah, ka dubi jama'arka Isra'ila da sarkinsu da idon rahama, ka kasa kunne gare su duk lokacin da suka yi roƙo a gare ka.

Karanta cikakken babi 1 Sar 8

gani 1 Sar 8:52 a cikin mahallin