1 Sar 8:53 HAU

53 Gama ka keɓe su daga sauran dukan al'ummai domin su zama jama'arka kamar yadda ka faɗa ta bakin bawanka Musa, sa'ad da ka fito da kakanninmu daga Masar.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 8

gani 1 Sar 8:53 a cikin mahallin