1 Sar 8:54 HAU

54 Da Sulemanu ya gama wannan addu'a da roƙo ga Ubangiji, sai ya tashi daga gaban bagaden Ubangiji, inda yake a durƙushe da hannuwansa a miƙe zuwa sama.

Karanta cikakken babi 1 Sar 8

gani 1 Sar 8:54 a cikin mahallin