1 Sar 8:6 HAU

6 Sa'an nan firistoci suka kawo akwatin alkawarin Ubangiji suka sa a cikin Wuri Mai Tsarki na can ciki a Haikalin, a ƙarƙashin fikafikan kerubobi.

Karanta cikakken babi 1 Sar 8

gani 1 Sar 8:6 a cikin mahallin