1 Sar 8:65 HAU

65 Sa'an nan kuma Sulemanu ya yi biki na kwana bakwai, shi da dukan jama'ar Isra'ila. Mutane suka zo, tun daga Mashigin Hamat a arewa, har zuwa iyakar ƙasar Masar a kudu, suka hallara a gaban Ubangiji Allahnmu.

Karanta cikakken babi 1 Sar 8

gani 1 Sar 8:65 a cikin mahallin