1 Tar 11:14 HAU

14 Sai shi da Dawuda suka shiga gonar sha'ir ɗin, suka tsaya ciki don su tsare ta. Suka ragargaza Filistiyawa, Ubangiji kuwa ya cece su, ya ba su babbar nasara.

Karanta cikakken babi 1 Tar 11

gani 1 Tar 11:14 a cikin mahallin