1 Tar 13:11 HAU

11 Sai Dawuda ya ɓata ransa saboda da Ubangiji ya hukunta Uzza da fushi, sai ya sa wa wannan wuri suna Feresa-uzza, wato hukuncin Uzza.

Karanta cikakken babi 1 Tar 13

gani 1 Tar 13:11 a cikin mahallin