1 Tar 13:6 HAU

6 Sai Dawuda tare da dukan Isra'ilawa, suka haura zuwa Ba'al, wato Kiriyat-yeyarim ta Yahuza, domin su ɗauko akwatin alkawarin Allah daga can, inda ake kira bisa sunan Ubangiji, wanda kuma yake zaune a wurin kerubobi.

Karanta cikakken babi 1 Tar 13

gani 1 Tar 13:6 a cikin mahallin