1 Tar 13:5 HAU

5 Haka fa, Dawuda ya tattara dukan Isra'ilawa wuri ɗaya, daga Shihor ta Masar, har zuwa mashigin Hamat domin a kawo akwatin alkawari na Allah daga Kiriyat-yeyarim.

Karanta cikakken babi 1 Tar 13

gani 1 Tar 13:5 a cikin mahallin