1 Tar 19:15 HAU

15 Da Ammonawa suka ga Suriyawa sun gudu, su ma suka gudu daga gaban Abishai, ɗan'uwan Yowab, suka shiga birni. Sa'an nan Yowab ya komo Urushalima.

Karanta cikakken babi 1 Tar 19

gani 1 Tar 19:15 a cikin mahallin