16 Da Suriyawa suka ga Isra'ilawa sun ci su da yaƙi sai suka aiki manzanni suka kira Suriyawa waɗanda suke hayin kogi. Shobak shugaban sojojin Hadadezer ne yake shugabantarsu.
Karanta cikakken babi 1 Tar 19
gani 1 Tar 19:16 a cikin mahallin