1 Tar 22:1 HAU

1 Sa'an nan sai Dawuda ya ce, “A nan Haikalin Ubangiji Allah zai kasance, da kuma bagaden ƙona hadaya domin Isra'ila.”

Karanta cikakken babi 1 Tar 22

gani 1 Tar 22:1 a cikin mahallin