1 Tar 23:24 HAU

24 Waɗannan su ne 'ya'yan Lawi, maza, bisa ga gidajen kakanninsu, wato su ne shugabannin da aka rubuta sunayensu ɗaya ɗaya daga mai shekara ashirin da haihuwa zuwa sama. Su ne za su yi hidima a cikin Haikalin Ubangiji.

Karanta cikakken babi 1 Tar 23

gani 1 Tar 23:24 a cikin mahallin