1 Tar 24:30 HAU

30 'Ya'yan Mushi, maza, su ne Mali, da Eder, da Yerimot.Waɗannan su ne 'ya'yan Lawiyawa, maza, bisa ga gidajen kakanninsu.

Karanta cikakken babi 1 Tar 24

gani 1 Tar 24:30 a cikin mahallin