1 Tar 26:11 HAU

11 Hilkiya shi ne na biyu, da Tebaliya na uku, da Zakariya na huɗu. Dukan 'ya'yan Hosa, maza, da 'yan'uwansa, su goma sha uku ne.

Karanta cikakken babi 1 Tar 26

gani 1 Tar 26:11 a cikin mahallin