1 Tar 5:1 HAU

1 Ra'ubainu shi ne ɗan farin Isra'ila, amma saboda ya ƙazantar da gadon mahaifinsa aka ba 'ya'yan Yusufu, maza, ɗan Isra'ila, gādonsa na ɗan fari. Don haka ba a lasafta shi a kan matsayin ɗan fari ba.

Karanta cikakken babi 1 Tar 5

gani 1 Tar 5:1 a cikin mahallin