62 Aka kuma ba Gershonawa bisa ga iyalansu, birane goma sha uku daga na kabilar Issaka, da na kabilar Ashiru, da na kabilar Naftali, da na kabilar Manassa da take nan a Bashan.
Karanta cikakken babi 1 Tar 6
gani 1 Tar 6:62 a cikin mahallin