2 Sam 1:21 HAU

21 “Kada ruwan sama ko raɓa su zubo kan tuddan Gilbowa.Da ma gonakinta su zama marasa ba da amfani.Gama a can ne aka zube garkuwoyin jarumawa a wulakance,Tsatsa ta rufe garkuwar Saul.

Karanta cikakken babi 2 Sam 1

gani 2 Sam 1:21 a cikin mahallin