2 Sam 1:26 HAU

26 “Na damu ƙwarai saboda kai, ɗan'uwana Jonatan,Ƙaunatacce kake a gare ni!Ƙaunarka a gare ni abar al'ajabi ce,Ta fi ƙaunar mace.

Karanta cikakken babi 2 Sam 1

gani 2 Sam 1:26 a cikin mahallin