2 Sam 10:11 HAU

11 Ya ce musu, “Idan Suriyawa sun fi ƙarfina, ku kawo mini gudunmawa, amma idan Ammonawa sun fi ƙarfinku, sai in kai muku gudunmawa.

Karanta cikakken babi 2 Sam 10

gani 2 Sam 10:11 a cikin mahallin