2 Sam 11:10 HAU

10 Da aka faɗa wa Dawuda, cewa, Uriya bai tafi gidansa ba, Dawuda ya kira Uriya ya ce masa, “Ka dawo daga tafiya, me ya sa ba ka tafi gidanka ba?”

Karanta cikakken babi 2 Sam 11

gani 2 Sam 11:10 a cikin mahallin