2 Sam 11:13 HAU

13 Kashegari kuma Dawuda ya kira shi liyafa. Ya zo, ya ci ya sha tare da shi, har Dawuda ya sa shi ya bugu. Amma da dare, sai ya tafi ya kwanta a shimfiɗarsa tare da sauran barorin sarki, amma bai tafi gidansa ba.

Karanta cikakken babi 2 Sam 11

gani 2 Sam 11:13 a cikin mahallin