2 Sam 11:27 HAU

27 Da kwanakin makokin suka ƙare, sai Dawuda ya aika aka kawo ta gidansa, ta zama matarsa, ta haifa masa ɗa. Amma Ubangiji bai ji daɗin mugun abin nan da Dawuda ya yi ba.

Karanta cikakken babi 2 Sam 11

gani 2 Sam 11:27 a cikin mahallin