2 Sam 12:24 HAU

24 Sa'an nan Dawuda ya yi wa Batsheba, matarsa, ta'aziyya. Ya shiga wurinta, ya kwana da ita. Ta haifa masa ɗa. Ya raɗa masa suna Sulemanu. Ubangiji kuwa ya ƙaunace shi,

Karanta cikakken babi 2 Sam 12

gani 2 Sam 12:24 a cikin mahallin