2 Sam 12:28 HAU

28 Yanzu ka tara sauran sojoji ka fāɗa wa birnin, ka ci shi da kanka. Gama ba na so in yi suna da cin birnin.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 12

gani 2 Sam 12:28 a cikin mahallin