2 Sam 13:24 HAU

24 Ya kuma tafi wurin sarki, ya ce masa, “Ranka ya daɗe, ga shi, ina sausayar tumakina, ina roƙonka, ka zo, kai da fādawanka tare da ni.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 13

gani 2 Sam 13:24 a cikin mahallin