2 Sam 13:26 HAU

26 Sa'an nan Absalom ya ce, “Idan ba za ka tafi ba, ina roƙonka ka bar Amnon ɗan'uwana ya tafi tare da mu.”Sarki ya ce, “Don me zai tafi tare da kai?”

Karanta cikakken babi 2 Sam 13

gani 2 Sam 13:26 a cikin mahallin