2 Sam 13:36 HAU

36 Yana gama magana ke nan, sai ga 'ya'yan sarki sun iso. Suka yi ta kuka da ƙarfi. Sarki kuma da dukan fādawansa suka yi kuka mai tsanani.

Karanta cikakken babi 2 Sam 13

gani 2 Sam 13:36 a cikin mahallin