2 Sam 13:8 HAU

8 Tamar kuwa ta tafi gidan wanta Amnon, inda yake kwance. Sai ta ɗauki ƙullu, ta cuɗa, ta toya waina a idonsa.

Karanta cikakken babi 2 Sam 13

gani 2 Sam 13:8 a cikin mahallin