2 Sam 14:14 HAU

14 Dukanmu mutuwa za mu yi, kamar ruwan da ya zube a ƙasa, wanda ba ya kwasuwa, haka za mu zama. Allah ba yakan ɗauke rai kurum ba, amma yakan shirya hanya domin wanda ya shuɗe ba zai ɓata daga gabansa ba.

Karanta cikakken babi 2 Sam 14

gani 2 Sam 14:14 a cikin mahallin