2 Sam 14:22 HAU

22 Sai Yowab ya rusuna har ƙasa da bangirma, ya yi wa sarki kyakkyawan fata. Ya kuma ce, “Yau na sani na sami tagomashi a wurinka, ya ubangijina, sarki, da yake ka amsa roƙona.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 14

gani 2 Sam 14:22 a cikin mahallin