2 Sam 14:6 HAU

6 Baranyarka tana da 'ya'ya biyu maza, sai suka yi faɗa a gona, inda ba wanda zai raba su, ɗayan kuwa ya bugi ɗayan ya kashe shi.

Karanta cikakken babi 2 Sam 14

gani 2 Sam 14:6 a cikin mahallin