2 Sam 15:18 HAU

18 Dukan fādawansa, da matsaransa, wato dukan Keretiyawa, da dukan Feletiyawa, da dukan Gittiyawa, sojoji ɗari shida waɗanda suka bi Dawuda tun daga Gat suka wuce a gabansa.

Karanta cikakken babi 2 Sam 15

gani 2 Sam 15:18 a cikin mahallin