2 Sam 15:27 HAU

27 Sa'an nan sarki ya ci gaba da yi wa Zadok magana, ya ce, “Ka gani, ka koma birni lafiya, kai da Abiyata tare da 'ya'yanku biyu, wato Ahimawaz ɗanka, da Jonatan, ɗan Abiyata.

Karanta cikakken babi 2 Sam 15

gani 2 Sam 15:27 a cikin mahallin