2 Sam 16:13 HAU

13 Dawuda da mutanensa suka ci gaba da tafiyarsu. Shimai kuwa yana biye da su ta gefen dutse, yana tafe, yana ta zagi, yana jifarsa da duwatsu, yana masa ature.

Karanta cikakken babi 2 Sam 16

gani 2 Sam 16:13 a cikin mahallin