5 Sa'ad da Dawuda ya kai Bahurim, sai ga wani mutum sunansa Shimai, ɗan Gera, daga iyalin gidan Saul, ya fito yana ta zagi.
Karanta cikakken babi 2 Sam 16
gani 2 Sam 16:5 a cikin mahallin