2 Sam 17:19 HAU

19 Matar gidan kuwa ta yi shimfiɗa a bakin rijiyar, ta baza tsaba a kai, ba kuwa wanda ya san abin da ta yi.

Karanta cikakken babi 2 Sam 17

gani 2 Sam 17:19 a cikin mahallin