2 Sam 17:2 HAU

2 Zan fāɗa masa sa'ad da yake cikin gajiya da karayar zuciya, in firgitar da shi. Dukan mutanen da suke tare da shi za su gudu. Shi kaɗai zan kashe.

Karanta cikakken babi 2 Sam 17

gani 2 Sam 17:2 a cikin mahallin